305 B
305 B
tsoro da fargaba suka zo mani
Anan ana magana da tsoro da fargaba kamar dai abubuwa ne da zasu iya zuwa ga mutum. AT: "Na fara jin tsoroda rawar jiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
gashin jikina ya tashi tsaye
Wannan na nuna tsoro sosai.
kashin jikina
"kashin dake jikina