ha_tn/job/04/12.md

492 B

An kawo mani wata matsala a asirce ... kunnena ya karɓi raɗa a game da ita

Waɗannan jumla suna yin bayyana ra'ayi iri ɗaya ta wata hanya daban. Sun kawo ra'ayin cewa Elifaz ya ji saƙo ya raɗa masa magana. Wannan irin nanatawa na nuna waƙoƙi na Ibraniyanci dake nuna nanatawa, koyarwa, ko fahimta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ruya ya zo mani cikin dare

''mafarkai"

sa'ad da barci mai nauyi ya zo kan mutane

"sa'ad da mutane suke barci mai zurfi"