ha_tn/job/04/10.md

774 B

Rurin zaki, muryar zaki mai ban tsoro, haƙoran 'yan zakuna -- sukan karye

Anan rurin zaki, muryarsa da kuma karya haƙoransa da aka karye ana amfani da su azaman hotunan yadda halakar da mugaye. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suskan karye

Wannan na iya sanya shi cikin tsari mai aiki. AT: "wani abu ya karyasu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Tsohon zaki yakan lalace idan ba abin da zai kama

Elifaz yayi amfani da hoton tsohunwar zaki dake mutuwa saboda yunwa da kuma yadda ake warwasar da iyalin zaki a matsayin yadda halakar mugaye.

'ya'yan zakanya kan warwasu koina

Ana yi bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "wani abu ya watsar da 'ya'yan zakin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)