ha_tn/job/04/07.md

1.7 KiB

Wanda ba shi da laifi da ya taɓa lalacewa?

Elifaz yayi amfani da wannan tambayar don faɗakar da Ayuba don bincika ransa ko da zunubi (da hukuncin adalcin Allah) a matsayin dalilin rashinsa. AT: "Ba wani mara laifi da ya taɓa halaka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ko a ina aka taɓa datse mai adalci

wannan tambayar na bayani ne, kuma domin a sa shi cikin aikatau. AT: "Ba wanda ya taba datse mai adalci" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

datse

Anan datse na nufin halakarwa

huɗa mugunta ... shuka masifa ... girbi

Anan aikin huɗa da shuka suna wakiltar haifar da matsala ga sauran mutane. Aikin girbi na wakiltar shan wahalar da mutum ya ƙirƙira. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sukan lalace ta wurin numfashin yahweh; zafin fushinsa yakan cinyesu

Marubucin yayi bayanin ra'ayi guda ɗaya ta amfani da kalamai biyu daban-daban. Wannan wani irin wakoki ne na Ibraniyanci wanda aka yi amfani dashi don girmamawa, tsabta, koyarwa, ko kuma duka ukun. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

numfashin Yahweh

Wannan na iya wakiltar aikin Allah yana ba da umarni. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zafin fushinsa

Wannan na nufin da tsananin numfashi da mutum yake yi wasu lokuta ta hancinsa lokacin yana makutar fushi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

numfashi ... zafi

Na biyu na gini akan na farko. Suna yin magana iri ɗaya ta hanyar amfani da ma'anoni waɗanda ke ƙara sakamakon. ''Ta wurin ɓarna da bakin Allah su kan mutu; zafin fushinsa kan cinye su.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)