ha_tn/job/04/04.md

1.5 KiB

Muhimmin Bayani:

A cikin kowace ayoyin, marubucin ya faɗi ra'ayi guda ɗaya ta amfani da jumla daban-daban guda biyu don ƙarfafa: 1) goyon baya da Ayuba ya ba wasu baya, 2) tasirin abin da ya same shi na matsalolinsa na yanzu, da 3) taƙawarsa ga Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

da goyan baya

Ana maganar wani wanda ya ƙarfafa shi kamar an hana shi faɗuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fadowa

Anan an yi maganar karya gwiwa kamar yana fadowa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka sa raunanan gwiwowi sun yi ƙarfi

Anan an yi magana akan karya gwiwa kamar mutum wanda gwiwarsa bata da ƙarfin da zata tsayar da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma yanzu masifa ta zo kanka

Anan ana magana masifa kamar dai abu ne wanda zai iya zuwa ga mutum. AT: "Amma yanzu kuna fama da bala'i" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka gaji

"ka karaya"

tsoronka

"da yake kun girmama Allah"

Tsoronka bai zama ƙarfi a gareka ba, amincinka bai ishe ka abin bege ba?

Elifaz yayi waɗannan tambayayoyin don ya gaya wa Ayuba cewa zunubinsa ne yake shan wahala. AT: "Kowa yana tunanin kana tsoron Allah; kowa yana tunanin kai amintacce ne. Amma waɗannan abubuwab ba gaskiya bane, domin ba ku da dogara da Allah yanzu."(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

hanyoyinka

Anan "hanyoyinka" na wakiltar "halayenka" "yadda kake nuna rayuwa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)