ha_tn/job/04/01.md

1.1 KiB

Elifaz

Elifaz sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Batemane

Batemane na wani daga kabilar Teman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

baza ka yi haƙuri ba?

Elifaz yayi wannan tambayar domin yayi bayani. AT: "zaka yi rashin haƙuri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma wa zai iya hana kansa yin magana?

Elifaz yayi wannan tambayar don ya ce duk wanda ya ga abokin da ke wahala yana iya yin shiru. AT: "Babu wanda zai iya hana kansa yin magana (ga abokin dake cikin wannan irin yanayi)" ko "Dole ne in yi magana da ku, (ganin kuna cikin halin baƙin ciki).'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka ga, ka koyawa mutane da yawa; ka ƙarfafa raunanan hannuwa

Wannan ayar tana bayyana ra'ayi guda ɗaya ta hanyoyi biyu daban-daban. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ka ƙarfafa raunanan hannuwa

Anan "raunanan hannuwa" na wakiltar mutane da ke neman taimako. AT: "ka taimaki wasu lokacin da suka neman taimako" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)