ha_tn/job/03/25.md

474 B

abin da na ji tsoro ya zo kaina; abin da nake tsoro yazo mani

Waɗannan jumla biyu suna ma'anar abu ɗaya ne. AT: "abin da na ji tsoro ya fi faruwa da ni'' ko "matsanancin tsoro na ya tabbata" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ba sauki a gare ni, ban yi shru ba kuma ban huta ba

Ayuba ya bayyana bacin rai a cikin jumla guda uku. AT: "Ina makutar damuwa" ko "Ina cikin azanci da azaba ta jiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)