ha_tn/job/03/20.md

1.6 KiB

Me yasa ake ba wanda ke cikin ƙunci haske? Me yasa a ke ba wanda ke da baƙin ciki rai?

Tambayoyi biyu na Ayuba suna da ma'anar ɗaya ne. Ya na mamakin dalilin da yasa waɗanda suke fuskantar wahala suka ci gaba da rayuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Me yasa ake bawa wanda ke cikin duhu haske?

Anan Ayuba yana tunanin dalilin da yasa mutane dole su rayu kuma su wahala. AT: ''Ban fahimci abin da ya sa Allah ya ba da rai ga mutumin da yake wahala ba"' (Duna: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

haske

Anan haske na wakiltar rai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Me yasa ake ba wanda ke bakin ciki rai ... boyayyiyar dukiya

''me yasa Allah ya ba da wanda ke kunci rai?'' AT: ''Ban fahimci abin da ya sa Allah ya ba da rai ga mutumin da ba shi da farin ciki ... boyayyiyar dukiya'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanda ya kagara ya ga mutuwa bata zo ba

Anan an yi maganar mutuwa kamar wani abu ne wanda yake zuwa ga wani. AT: ''ga mutumin da baya son rayuwa, amma yana raye'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda yake farin ciki kwarai da murna

Kalmar ''farin ciki kwarai'' na da ma'ana daya da ''murna''. Tare, jumlolin nan biyu na sun jaddada tnananin farin ciki. AT: "wanda ya yi farin ciki matuƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Idan ya sami kabari

Wannan ita ce kyakkyawar hanyar ishara zuwa ga mutu. AT: "lokacin da ya mutu kuma zai iya binne shi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

kabari

Anan kabari na wakiltar mutuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)