ha_tn/job/03/17.md

886 B

A can masu mugunta sun huta da masifa; a can masu gajjiya na cikin hutu

Ayuba yayi amfani da jumla don ya nanata cewa ƙasƙantattu za su sami hutawa daga waɗanda ke damun su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

a can masu mugunta sun huta da masifa

Ayuba yana zancen wurin da mutane suk e bayan daina rayuwa. AT: ''a wannan wurin, mugayen mutane sun daina haifar da matsala'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

muryan masu kora bayi

A nan, ''muryar'' na nuna ikon da masu koran bayi ke dashi akan bayi. AT: ''Ba su kuma ƙarkashin masu koran bayi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Manya da ƙananan mutane

Wannan adadin magana ne na nufin ''duk mutane, talakawa da masu arziki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

bawa yana da 'yanci daga wurin ubangijinsa

Ba dole ga bawa yayi wa maigidansa hidima