ha_tn/job/03/13.md

975 B

Muhimmin Bayani:

Ayuba na fara magana ne game da abin da zai kasance gaskiya ne idan ba a haife shi ba (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Gama da yanzu ina kwance shiru. Da ina barci ina hutawa

Ayuba yayi amfani da jumla biyu yana tunani game da abin da zai zama idan bai taɓa haihuwa ba ko kuma ya mutu a lokacin haihuwa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

Gama da yanzu ina kwance shiru

Ayuba yana tunanin wani abu da zai iya faruwa a da can amma wanda bai faru ba, kamar yadda muka gani a sama. AT: "Ya kamata in kwanta a natse'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

kwance shiru

''barci, hutawa cikin salama''

ina hutawa

Anan kalmar ''hutu'' na nufin barci cikin salama, amma kuma cewa Ayuba bazai ɗanɗana jin zafin da yake yi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

tare da sarakuna da mashawartan duniya

''tare da sarakuna da mashawartansu''