ha_tn/job/03/11.md

1.2 KiB

Me yasa ban mutu sa'ad da na fito daga ciki ba?

''Me ya sa ban mutu ba a sa'an haihuwa?'' Ayuba ya gabatar da wannan tambaya ne domin la'ana ranar haihuwarsa da kuma nuna baƙin cikin sa. AT: "Na so da na mutu ranar da aka haife ni'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me yasa ban saki ruhuna sa'ad da uwata ta haife ni ba?

Ayuba na nufin faɗi cewa bai kamata a haife shi da rai ba. AT: ''Na so da na mutu lokacin da na fito daga cikin uwata.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

saki ruhuna

Wannan na nufin mutuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Me yasa gwiwoyinta suka marabce ni?

Wataƙila wannan na nufin cinikin mahaifiyar Ayuba ne. An yi maganar gwiwar uwarsa kamar dai mutane ne da za su iya maraba da sabon jariri. AT: ''Na so da a ce ba cinyar da zai karɓe ni.'' (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Me yasa nonanta suka yarda na shã su?

An yi maganar nunun mahaifiyar Ayuba kamar dai su ma mutane ne da za su iya maraba da jariri. AT: ''Na so a ce da ba nunun da zan sha.'' (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])