ha_tn/job/03/08.md

943 B

waɗanda suka san yadda a ke tashin Lebiyatan

Wataƙila Ayuba yana magana ne game da matsafa da masu tsamo, waɗanda ya yarda zasu iya tashin Lebiyatan domin ya kawo balaƙi. Lebiyatan wani dabba ne sananne a cikin tarihin tsohuwar Bahaushe, wanda ake tunanin yana da alhakin kowane nau'i na lalacewa, cuta da hargitsi.

Dãma taurarin wayewar giri na wannan rana su yi duhu.

Wannan na nufin taurari waɗanda galibi ake iya ganinsu kafin wayewar gari. AT: "Dãma taurari da suka bayyana kafin hasken farko na wannan ranar su kasance duhu''

domin bata rufe kofofin cikin uwata ba

Ana maganar mahaifar mace kamar ganga ce wacce take da ƙofofi. AT: "domin wannan ranar ba ta rufe mahaifiyata ba'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin bata boye masifa daga idanu na ba

An yi maganar ranar haihuwar Ayuba kamar dai mutum ne wanda zai iya ɓoye wani abu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)