1.3 KiB
dãma baƙin duhu ya rufe shi
Ana sake magana da wannan duhu kamar mutum ne wanda zai iya riƙe dare. AT: ''dãma baƙin duhu ya sa shi ya ɓace'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Dãma kada ta yi farin ciki
Kalmar ''ita'' na nufin ranar haihuwar Ayuba ko ɗaukar cikinsa. An yi magana akan ranar da aka yi cikin Ayuba kamar mutum da ba ya murna. AT: ''Bari wannan ranar ta ɓace daga kalanda'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
dãma kada a lissafa ta cikin kwanakin watanni
Wannan daren ana maganarsa kamar dai mutum ne wanda zai iya tafiya. AT: ''kada wani ya ƙidaya shi cikin lamba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
dãma daren ya zama wofi
Daren da aka haifi Ayuba ana maganar kamar mace ce. AT: ''dãma kada a haifi wani ɗa a wannan daren'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
kada muryar farin ciki ta zo a cikinta
Anan cewa daren da aka haifi Ayuba ana magana kamar dai lokacin ne da har yanzu zai yiwu mutum ya yi farin ciki. AT: ''dãma kada wani ya ji muryar farin ciki cewa an haifi ɗa'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
farin cikin ta zo
Anan muryar na nufin mutum mai farin ciki. AT: ''kada wani ya yi murna a cikin ta kuma har abada'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)