ha_tn/job/03/01.md

973 B

ya bude bakinsa

Wannan na nufin Ayuba ya fara magana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Bari ranar da a ka haife ni ta lalace, da kuma daren

Ayuba yayi maganar ranar da dare kamar dai mutane ne. AT: ''Da ma a ce ban taɓa haihuwa ba'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

daren da aka ce, 'an ɗauki cikin yaro'.

Wannan furcin yana ƙara faɗar maganar baƙin ciki na Ayuba ta hanyar ci gaba da komawa cikin lokaci tun daga haihuwarsa har zuwa ɗaukar cikirsa. AT: ''daren da ya ce 'an ɗauki cikin yaro' ya lalace.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

daren da aka ce

A nan ana maganar dare kamar wanda zai iya magana. Mai fassara na iya zaɓar, duk da haka, don fassara shi ta hanya mai ƙima. AT: ''daren da mutane suka ce game da shi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

An yi cikin yaron

Wannan na iya sanya shi cikin tsari mai aiki. AT: ''mahaifiyarsa ta ciki yaro namiji''