ha_tn/job/02/12.md

814 B

suka hanko daga nesa

Wannan kalmar na nufin ''sun duba da kyau'' ko ''sun kalla da lura.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

basu iya gane shi ba

Wataƙila wannan na nufin cewa abokan Ayuba basu iya gane shi da farko, da suka hango shi daga nesa. Ayuba ya yi dadan da wanda aka saba saboda damuwarsa da kuma marurai da suka rufe jikinsa. AT: ''da kyar suka gane shi''

Suka tada muryoyinsu suka yi kuka

A nan ''tada muryoyi'' na nufin sun yi ƙara. AT: ''sun yi ihu da ƙarfi'' ko ''sun yi kuka da ƙarfi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

keta tufafinsa

Wannan alama ce ta baƙin ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

suka watsa ƙura a sama da bisa kansu

Waɗannan alamun makoki ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)