ha_tn/job/02/11.md

634 B

Elifaz Batemane, Bildad Bashune, da Zofar Banamate

Elifaz, Bildad da Zofar sunayen mazaje ne. Teman wani birni a cikin Idom ne. Mutanen Shuh sune zuriyar Ibrahim da Ketura. Na'ama wani birni ne a Kan'ana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sa lokaci

'"an yarda a kan lokaci''

suzo su makoki da shi su kuma ta'azantar da shi

A nan kalmomin ''makoki tare da'' da ''ta'azantar'' na da ma'ana kusan ɗaya. Abokai sun yi ƙoƙarin ta'azantar da Ayuba ta wurin makoki da shi. AT: "don yin baƙin ciki tare da Ayuba domin ya taimaka da ya sauƙaƙa wahalarsa'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)