ha_tn/job/02/09.md

1.0 KiB

Har yanzu kana riƙe da nagartarka?

Za a iya rubuta wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: ''Bai kamata har yanzu ku riƙe nagartarka ba'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka la'anci Allah

''Ki Allah''

Kina yin magana kamar yadda gaɓuwar mace ke yi

''kina magana da hanyar wawa mace ta yi magana''

Zamu karbi abu mai kyau daga wurin Allah mu ki karban mara kyau?

Za a iya rubuta wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: ''Lallai ne mu karɓi mai kyau da kuma mara kyau daga wurin Allah.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mai kyau

Wannan na wakiltar duk kyawawan abubuwan da Allah ya bamu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

mara kyau

Wannan na wakiltar munanan abubuwa da Allah yayi ko kuma ya bamu damar kwarewa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

bai yi zunubi da leɓunansa ba

A nan ''leɓe'' na wakiltar magana ne. AT: ''yin zunubi ta wurin magana gaba da Yahweh'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)