ha_tn/job/02/07.md

473 B

Daga nan shaiɗan ya tafi daga gaban Yahweh

Duba yadda zaka fassara wannan a Ayuba 1:12.

Ya bugi Ayuba da marurai

''ya sa Ayuba ya wahala sosai da marurai mai raɗiɗi''

ya zauna a tsakiyar toka

Wataƙila wannan na nufin wurin da aka zubar da datti kuma ake ƙonawa. Kasancewa a irin wannan wurin na nuna alamar baƙin ciki mai zurfi. AT: "zama akan datti'' (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])