ha_tn/job/02/04.md

1008 B

Jiki magayi

''jiki'' anan na nufin rayuwar Ayuba. AT: ''mutum zai yi komai don ceton ransa, har ma ya karɓi asarar dukiya da ƙaunatattunsa'' (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma ka miƙa hannuwanka yanzu ka taɓa ƙasusuwansa da jikinsa, ka gani idan bai la'ance ka na gani

Shaiɗan na nufin cewa idan Yahweh ya kai hari kan Ayuba, zai ga yadda Ayuba zai mai da martani. AT: ''Amma yanzu, idan ka shimfiɗa hannunka ka taɓa ƙasusuwansa da jikinsa, za ka ga zai la'anta ka a fuskarka''

miƙa hannunka

Duba yadda zaka fassara a wannan a Ayuba 01:11. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

taɓa

A nan ''taɓa'' na wakiltar aikin cutarwa. At: ''kai har'' ( Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙasusuwansa da jikinsa

Wannan na wakiltar jikin Ayuba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

a kan fuskarka

Wannan na nufin a lokacin da Allah yake kula. AT: ''a cikin jin ku'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)