ha_tn/job/01/20.md

504 B

ya keta tufafinsa, ya aske kansa

Waɗannan ayyuka ne na makoki na al'ada, suna nuna baƙin ciki mai zurfi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Sa'ad da na fito daga cikin mahaifiyata tsirara nake, kuma tsirara zan koma can

"A haifuwata, ban kawo komai a cikin duniya, kuma a mutuwata zan koma a kasa ba tare da komai ba"

A cikin wannan lamari dukka

"Game da duk wannan abin da ya faru"

bai kuma yi zargi ga Allah kan ya yi kuskure ba

"ka ce Allah ya yi ba dai-dai ba"