'Ya'yanka maza da matan suna ci suna sha a gidan babban wansu
Duba yadda zaka fassara wannan a Ayuba 1:13.
iska mai ƙarfi
"Hadari" ko "Guguwar hamada"
kusurwoyin gidan guda huɗu
"tsarin tallafi na gidan"
Gidan ya faɗa a kan matasan
"Gidan ya faɗi akan ɗiyanku maza da mata"