ha_tn/job/01/16.md

553 B

Yana cikin yin magana

''ya'' na nufin manzo farko

sai wani ya zo

Wannan na nufin wani manzo. AT: ''wani manzo ya zo'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ni kaɗai ne na tsira don in gaya maka

Duba yadda zaka fassara wannan a Ayuba 1:15.

Sun kuma kashe bayin, da kaifin takobi. Ni kaɗai ne na tsira don in gaya maka

A nan ''kaifi'' na nufin fannin takobi da kan kashe mutane. Duba yadda zaka fassara wannan a Ayuba 1:15. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-genericnoun]])