ha_tn/job/01/09.md

2.0 KiB

Haka nan Ayuba ya ke tsoron Yahweh ba dalili?

''Haka nan Ayuba yana girmama Allah ba dalili?'' Shaiɗan ya amsa Allah ta wurin miƙawa da amsa tambayarsa. Ya ce Ayuba na yi wa Yahweh biyayya ne kawai domin Allah ya sa masa albarka. AT: ''Ayuba yana da dalilin yin biyayya ga Allah.'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba ka kare shi ta wowanne gefe ba, shi da gidansa da dukan abin da yake da shi

Shaiɗan ya faɗi gaskiya don ya tabbatar da hujjojinsa. AT: ''Ka kare shi, da danginsa da duk abin da ya mallaka'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ka kare shi, da gidansa, ta kowani gefe

Kamar yadda shinge kamar bango ko shinge ya kewaye kuma yake kare mallakar mutum, Allah ya kewaye Ayuba da kariyarsa. AT: ''ya kare shi da gidansa da duk abin da yake nasa'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ayyukkan hannunka

''duk abin da yake yi''

Amma yanzu ka miƙa hannunka

Shaiɗan yana nufin cewa idan Allah ya kai hari kan Ayuba, zai ga yadda Ayuba zai mai da martani. AT: ''Amma yanzu, idan ka miƙa hannunka taɓa duk abin da yake da shi, za ka ga zai la'anta ka a fuskarka''

shanunsa sun yadu da yawa a kasar

''ya na da dabbobi masu yawa a cikin ƙasar

Amma yanzu ka miƙa hanunka

A nan ''hannu'' na nufin ikon Yahweh da aikatawa. ''Amma yanzu amfani da ikonka'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

taɓa abin da yake da shi duka

A nan ''taɓawa'' na wakiltar aikin lalatarwa ko batawa. AT: ''kai hari duk abin da yake da shi'' ko ''lalata dukan abin da yake da shi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kana gani

''kana ji.'' wannan na nufin a lokutan Yahweh ke lura.

Duba

''Kalla'' ko ''Lura da dukan abin da zan fada maka''

dukkan abin da yake da shi yana hunnuka

Anan ''hannun'' na wakiltar ikon wani don sarrafa wani abu. AT: ''kana da iko akan dukan abin da yake da shi'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

akan sa kadai

''a kan ransa''

fita daga wurin Yahweh

''barin Yahweh"