ha_tn/job/01/06.md

1.4 KiB

Sai ranar da

''A lokacin da'' ko '' Wata rana yaushe.'' Wannan ba takamaiman rana bane amma a fili taron ya kasance koyaushe.

'ya'yan Allah

Wannan na nufin malaiku, hallitu na sama

su bayyana kansu a gaban Yahweh

''su tsaya tare a gaban Yahweh kamar yadda ya umarce su su yi.''

Yahweh

Wannan shi ne sunan Allah ne wanda ya bayyana wa mutanensa a cikin Tsohon Alƙawari. Duba fassara a translationWord game da Yahweh dangane da yadda ake fassara wannan.

Daga garari a cikin duniya da zirga-zirga a cikinta

Waɗannan kalmomin ''garari'' da ''zirga-zirga'' suna nufin ayyukan tafiye-tafiye cikin dukkan duniya domin a tabbatar da cikar. AT: ''Daga tafiya ko'ina cikin duniya'' (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

Ka kuwa lura da Ayuba bawana?

''Ka kuwa yi tunani game da Ayuba bawana?'' A nan Allah ya fara magana da shaiɗan game da Ayuba. AT: ''Ka yi la'akari da bawana Ayuba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mutum ne mara laifi kuma mai gaskiya

Kalmomin ''mara laifi'' da ''mai gaskiya'' na da ma'ana kusa daya kuma na nanatawa cewa Ayuba adali ne. Duba yadda aka fasara wannan a Ayuba 1:1. AT: ''wanda ya yi abin da ke dai-dai a gaban Allah'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet )

mai tsoron Yahweh

''wanda ya girmama Yahweh.'' Duba yadda aka yi fassara wannan a Ayuba 1:1