1.4 KiB
Ƙasar Uz
Yiwu wurare su ne: 1) wani wuri a cikin tsohon Idom gabashin Kogin Yodan ko 2) wani wuri gabashin Yufiretis a cikin Iran na zamani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
marar laifi mai gaskiya
Kalmomin ''marar laifi'' da kuma ''mai gaskiya'' na da ma'anar kusan ɗaya kuma suna nanata cewa Ayuba mai adalci ne. AT: ''mutum wanda ya yi abin da ke dai-dai a gaban Allah'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
mutum mai tsoron Yahweh
''wanda ke girmama Yahweh''
juya wa mugunta baya
A nan an yi magana akan mugunta kamar wani wuri ne da mutum zai iya guje wa zuwa, a maimakon yin ayyukan mugunta. AT: ''ya ƙi aikata mugunta'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
'ya'ya maza bakwai da mata uku
'''ya'ya maza 7 da mata 3'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Ya mallaki tumaki dubu bakwai
''Yana da tumaki 7,000'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
raƙuma dubu uku
''raƙuma 3,000'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
bijimai ɗari biyar
''bijimai 500'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
mafi girma
''mafi arziki'
dukkan mutanen Gabas
Wannan na nufin wuraren da suke gabas da Kan'ana. AT: ''duk mutanen da ke zaune a ƙasashen da suke gabashin ƙasar Kan'ana'' (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)