ha_tn/jhn/21/24.md

917 B

almajirin

" almajirin Yahaya"

wadda ya ke shaida game da wadannan abubuwa

A nan "shaida" ya na nufin cewa shi da kansa ya na gannin abubuwa. AT: "wadda ya gan dukka waɗannan abubuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mun sani

A nan "mu" ya na nufin waɗanda sun gaskanta da Yesu. AT: "mu da mun gaskanta da Yesu mun san" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Idan da an rubuta kowannensu

AT: "Idan wani ya rubuto dukkansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko duniya ba ta iya daukar litattafan ba

Yahaya ya zuguiguita domin ya nanata cewa Yesu ya yi abin al'ajibi dayawa fiye da abin da mutane na iya rubutawa a kai a cikin wannan littatafan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

litattafan da za a rubuta

AT: "litattafan da mutane na iya rubutawa game da abin da yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)