ha_tn/jhn/21/22.md

455 B

Yesu yace masa

"Yesu yace wa Bitrus"

Idan ina so ya zauna

A nan "shi" ya na nufin ""almajirin da Yesu yake kauna" a cikin 21:20.

na zo

Wannan ya na nufin zuwan Yesu na biyu, dawowar sa duniya daga sama.

ina ruwanka?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne don ya bayana tsawa mara tsanani. AT: "ka da ku damu da wannan." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

cikin 'yan'uwa

A nan "'yan'uwa" na nufin dukka masubin Yesu.