480 B
480 B
almajirin da Yesu yake kauna
Yahaya ya kira kansa haka a duk lokaci a littafin, a maimakon kiran sunansa.
a cin abinci
Wannan ya na nufin abincin dare na karshe. (Dubi: John Chapter 13)
Bitrus ya gan shi
A nan "shi" na nufin "almajirin da Yesu yake kauna."
"Ya Ubangiji, Me mutumin nan zai yi?
Bitrus ya na so ya san abin da zai faru da Yahaya. AT: "Ya Ubangiji, me nene zai faru da wannan mutum?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)