ha_tn/jhn/21/19.md

577 B

Yanzu

Yahaya ya yi amfani da wannan kalma domin ya nuna cewa ya na ba da tushen bayani ne kafin ya cigaba da labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

domin ya nuna irin mutuwar da Bitrus zai yi ga ɗaukakar Allah

A nan Yahaya ya na nufin cewa Bitrus zai mutu a kan gicciye. AT: "don ya nuna cewa Bitrus zai mutu a kan gicciye domin ya ɗaukaka Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ka biyo ni

A nan kalmar "biyo" na nufin "zaman Almajiri." AT: "cigaba da zama almajiran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)