ha_tn/jhn/21/17.md

625 B

ya ce mashi na karo na uku

Kalmar "shi" ya na nufin Yesu. A nan "na uku" na nufin "loƙaci na uku." AT: "Yesu ya ce mashi na uku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

ka na kaunata

Wannan loƙacin da Yesu ya yi wannan tambaya ya yi amfani da kalmar "kauna" wadda ya ke nufin kaunar 'yan'uwa ko kaunar aboki ko kuma ɗan iyali.

ciyar da 'ya'yan tumakina

A nan "tumaki" magana ne da ya na wakilcin waɗanda sun zama na Yesu kuma suna bin shi. AT: "lura da mutanen da ina kula da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Hakika, hakika

Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 15: 51.