691 B
691 B
kana kaunata ... kana kaunata
A nan "kauna" na nufin irin kauna dake zuwa daga Allah, wadda ya ke bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba.
ka sani ina kaunarka
A loƙacin da Bitrus ya amsa, ya yi amfani da kalmar "kauna" wadda yake nufin kaunar 'yan'uwa ko kaunar aboki ko kuma ɗan iyali.
Ka ciyar da 'ya'yan tumakina
A nan "tumaki" magana ne na mutanen da suke kaunar Yesu kuma suna bin shi. AT: "ka ciyar da mutanen da ina kula da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ka lura da Tumakina
A nan "tumaki" magana ne na mutanen da suke kaunar Yesu kuma suna bin shi. AT: "lura da mutanen da ina kula da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)