ha_tn/jhn/21/07.md

1.1 KiB

kauna

Wannan irin kauna ya na zuwa daga Allah ne ya na bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba. Irin wannan kauna ya na kula da mutane, ko mai abin da sun yi

yayi damara da taguwarsa

"ya tsare taguwarsa a kewaye da shi" ko "ya sa kayansa"

don a tube yake

Wannan tushen bayani ne. Bitrus ya cire kayakin shi domin ya iya yin aiki, amma yanzu da zai gai da Ubangiji, ya so ya kara sa kaya. AT: "don ya tube waɗansu kayakin shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

jefa kanshi a cikin teku

Bitrus ya yi tsalle a cikin ruwa sai ya yi yanƙayi zuwa gaɓa. AT: "tsalle zuwa cikin tekun sai ya yi yanƙari zuwa gaɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

jefa kanshi

Wannan karin magana ne da ya na nufin cewa Bitrus ya yi tsalle a cikin ruwa da sauri. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin basu da nisa da kasa, kamar kamu ɗari biyu zuwa sama

Wannan tushen bayani ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

kamu dari biyu

"mita 90." Kamu kaɗan ne da rabin mita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)