ha_tn/jhn/21/04.md

262 B

Samari

Wannan magana ne na kalma mai daɗi da ya na nufin "Abokai na na ƙwarai."

zaku samu wasu

A nan "wasu" na nufin kifi. AT: "za ku kama wasu kifi a cikin taru ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

jawo shi ciki

"jawo taru ciki