568 B
568 B
Muhimmin Bayani:
Yesu ya nuna kansa kuma ga almajiran a Tekun Tibariya. Aya 2 da 3 ya faɗa mana abin da zai faru a cikin labarin kafin Yesu ya bayyana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
Bayan wadannan abubuwa
"Bayan waɗansu loƙaci"
da Toma wanda ake kira Ɗan Tagwai
AT: "da Toma wanda ake kira Ɗan Tagwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ɗan Tagwai
Wannan sunan na miji ne da ya na nufin "yan biyu." Dubi yadda an fasara wannan suna a cikin 11:15. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)