767 B
767 B
alamu
Kalmar "alamu" ya na nufin abin al'ajibi da ya nuna cewa Allah ne mai dukka karfi wadda ya ke da cikakken iko a duniya.
alamu waaɗnda ba'a rubuta a littafin nan ba
AT: "alamun da marubucin bai rubuta akai ba a cikin wannan littafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Amma an rubuta waɗannan
AT: "amma marubucin ya rubuta game da waɗannan alamun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ɗan Allah
Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
rai cikin sunansa
A nan "rai" magana ne da ya na nufin Yesu ya ba da rai. "za ku iya sami rai saboda Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Rai
Wannan ya na nufin rai na ruhaniya.