ha_tn/jhn/20/26.md

783 B

almajiransa

Kalmar "shi" ya na nufin Yesu.

Sa'an da kofofin suna kulle

AT: "loƙacin da sun kulle kofofi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kada ka zama mara bada gaskiya, amma ka bada gaskiya

Yesu ya yi amfani da wadannan maganganu "kada ka zama mara bada gaskiya" domin ya nanata kalmomin na biye, "amma ka bada gaskiya." Idan harshen ku bai yarda da abu biyu da ke a karkaceba, ko mai karatun ba zai gane cewa Yesu ya na nanata kalmomin da ka biye, ba sai kun fasara wannan magana. AT: "Wannan ne ma fi muhimmi a gare ku: dole ne ku gaskanta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

gaskanta

A nan "gaskanta" na nufin ba da gaskiya ga Yesu. AT: "ba da gaskiyan ku ga Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)