442 B
442 B
Ɗan Tagwai
Wannan sunan na miji ne da ke nufin "'yan biyu." Dubi yadda kun fasar wannan a cikin 11:15. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
almajiran daga baya sukace masa
Kalmar "shi" nanufin Toma.
Sa dai in na gani ... kuibinsa, ba zan gaskanta ba
AT: "Zan gaskanta idan na gan ... kuibinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
a cikin hannunsa ... kuibinsa
Kalmar "shi" na nufin Yesu.