655 B
655 B
wannan rana, a rana ta farko ta mako
Wannan na nufin Lahadi.
Kofofin da almajiran suke, an kulle
AT: "almajiran sun kulle kofofin inda suke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
saboda tsoron Yahudawa
A nan "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa wadda za su iya kama almajiran. AT: "domin sun ji tsoron cewa shugabanin Yahudawa za su kama su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Salama Agareku
Wannan sanannan suna ne da ke nufin "Bari Allah ya ba ku salama".
ya nuna masu hannuwansa da kuibinsa
AT: "ya nuna masu rauni a hannuwansa da kuibinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)