421 B
421 B
Yesu yace mata
"Yesu ya tambaye ta"
Maigida, ko kaine ka dauke shi
A nan kalmar "shi" na nufin Yesu. AT: "idan ka dauke jikin Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
gaya mani inda ka sa shi
"gaya mani inda ka sa shi"
zan dauke shi
Maryamu Magadaliya ta na so ta samu jikin Yesu don ta binne kuma. AT: "zan samu jikin in kuma binne kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)