348 B
348 B
Ta ga mala'iku guda biyu cikin fari
Mala'ikun sun sa fararen kaya. AT: "ta ga mala'iku guda biyu cikin fararen kaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Sukace mata
"Sun tambaye ta"
Domin sun dauke Ubangijina
"Domin sun dauke jikin Ubangijina"
ban kuwa san inda suka ajiye shi ba
"ban kuwa san inda suka ajiye shi ba"