ha_tn/jhn/20/06.md

347 B

fallen kuma da yake kansa

A nan "kansa" na nufin Yesu." AT: "kayan da wani ya rufe fuskan Yesu da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma aka linkeshi ya kuma ajiyu da kansa

AT: "amma wani ya riga ya linkeshi ya kuma sa a gefe, dabam daga likkafanin lillin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)