369 B
369 B
ɗayan almajirin
Yahaya ya nuna kaskancin shi ta wurin kiran kansa a nan "ɗayan almajirin," a maimakon saka sunansa.
fita
Yahaya ya na nufin cewa waɗannan almajiran su na tafiya zuwa wurin kabarin. AT: "ruga daga kabarin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
likkafanin lillin
Waɗannan kayakin bison Yesu ne da mutane sun kinsa jikin Yesu.