ha_tn/jhn/20/01.md

629 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ne ranar ta mako bayan da an binne Yesu.

ranar farko ta mako

"Lahadi"

ta tarar an kawar da dutsen

AT: "ta tarar cewa wani ya kawar da dutsen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

almajirin nan da Yesu ke kauna

Wannan jumla ya bayyana a yadda Yahaya kira kansa a cikin littafinsa. Anan kalmar "kauna" ya na nufin kaunar yan'uwa ko kauna wa abokai ko ɗan iyali.

Sun dauke Ubangiji daga kabarin

Maryamu Magadaliya ta yi tunani cewa wani ya sata jikin Ubangiji. AT: "Wani ya riga ya ɗauka jikin Ubangiji daga kabari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)