ha_tn/jhn/19/40.md

808 B

Yanzu a wurin da aka gicciye shi kuwa akwai wani lambu ... ba'a taba binne kowa ba

A nan Yahaya ya sa fashi a cikin labarin domin a ba da tushen bayani game da inda kabarin da za a binne Yesu yake. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Yanzu a wurin da aka gicciye shi kuwa akwai wani lambu

AT: "Yanzu a wurin da an gicciye Yesu akwai lambu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wadda ba'a taɓa sa kowa ba

AT: "wadda mutane ba su binne kowa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Da yake ranar shirye shirye ce ta Yahudawa

Bisa shari'an Yahudawa, ba bu wadda zai yi aiki bayan rana ya fadi ranar Juma'a. Farkon Asabar da kuma ketarewa. AT: "An yi kusa a fara idin ketarewa a yamman" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)