ha_tn/jhn/19/38.md

1011 B

Yusufu na Arimatiya

Arimatiya karamin gari ne. AT: "Yusufu daga garin Arimatiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

saboda tsoron Yahudawa

A nan "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu. AT: " saboda tsoron shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ko zai iya ya ɗauke jikin Yesu

Yahaya ya na nufin cewa Yusufu na Arimatiya ya na so ya binne jikin Yesu. AT: "izini don a ɗauke jikin Yesu daga gicciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Nikodimu

Nikodimu ɗaya ne daga cikin Firistoci wadda sun gaskanta da Yesu. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 3:1.

mur da al'ul

Waɗannan abubuwan kamshi ne da mutane na shirya gawa don biso.

wajen nauyin awo lita ɗari

Za ku iya sa wannan a awu na zamani. "lita" na nan kamar rabin kilo. AT: "kamar kilo 33 a nauyi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

ɗari ɗaya

"100" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)