383 B
383 B
domin a cika nassi
AT: "ciki magana ne da wani ya rubuto a cikin nassi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Babu ko ɗaya daga cikin kasusuwansa da za'a karya
Wannan magana ne daga Zabura 34. AT: "ba bu wadda zai karya kasusuwansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zasu dube shi wanda suka soka
Wannan magana ne da Zechariah 12.