ha_tn/jhn/19/34.md

573 B

Wanda ya ga wannan

Wannan jimla ya ba da tushen bayani ga labarin. Yahaya ya na faɗa wa masu karatu cewa ya na wurin kuma za mu iya gaskanta abin da ya rubuto. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

ya shaida, shaidarsa kuwa gaskiya ce

"Shaida" ya na nufin faɗa abin da wani ya gani. AT: "ya faɗa gaskiya game da abin da ya gani"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

saboda ku ma ku gaskanta

A nan "gaskanta" ya na nufin sa yardan mu a Yesu. AT: "domin ku sa yardan ku a Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)