ha_tn/jhn/19/31.md

614 B

Yahudawan

A nan "Yahudawa" magana ne na shugabanin Yahudawa da suka yi hamayya da Yesu. AT: "shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ranar shirye shirye ne

Wannan lokaci ne kafin idin ketarewa da mutane su na shirya abinci don idin ketarewa.

kakkarye kafafunsu kuma ya saukar da su

AT: "kakkarye kafafun mutanen da an yi masu hukunci an kuma saukar da jikunansa daga su gicciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

waɗanda aka gicciye tare da Yesu

AT: "wadda an gicciye shi kusa da Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)