ha_tn/jhn/19/28.md

776 B

da sanin cewa komai ya kammala

AT: "ya san cewa ya yi komai da Allah ya aike shi ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gora cike da ruwan inabi mai tsami na ajiye a wurin

AT: "Wani ya ajiye awurin gorar ruwan inabi mai tsami" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ruwa mai tsami

"ruwa mai ɗaci"

sun sa

A nan "su" na nufin masu gadin Romawa.

soso

karamin abu wadda na iya jikuwa har ya kuma rike ruwa

a kan sandan hissop

"a kan rashe a tushe da ake kira hissop"

ya sunkuyar da kansa ya kuwa saki ruhunsa

Yahaya ya na nufin cewa Yesu ya ba da Ruhunsa wa Allah. AT: " ya sunkuyar da kansa ya kuwa ba wa Allah ruhunsa" ko kuma "ya sunkuyar da kansa ya mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)