566 B
566 B
almajirin nan da yake kauna
Wannan Yahaya ne, marubucin wannan bishara.
Mace, dubi, ɗan ki
A nan kalmar "ɗan" karin magana ne. Yesu ya na son almajiransa, Yahaya, ya zama kamar ɗa wa uwarsa. AT: "Mace, ga mutumin da zai zama kamar ɗa maki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Dubi, mahaifiyarka
A nan kalmar "uwa" karin magana ne. Yesu ya na son uwarshi ta zama kamar uwa wa almajiransa, Yahaya. AT: "Yi tunanin wannan macen kamar uwarka ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Daga wannan sa'a
"daga wannan loƙaci"